Connect with us

Labarai

Abba Kyari ya tsere daga gidan gyaran hali

Wasu Rahotonni sun bayyana cewa, dakataccen mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari ya are daga gidan ajiya da gyaran hali na Kuje da ake tsare da shi biyo bayan harin da ƴan bindiga suka kai.

Majiyarmu ta bayyana cewa, bayan ƴan bindiga sun kai hari gidan kason an kwashe tsawon wasu ƴan sa’o’i an jami’an soji da masu gadin gidan gyaran halin da ke bakin aiki suna artabu da maharan.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, Wani jami’i da da ya nemi a sakaye sunansa, ya ce, har yanzu ba a gano inda Abba Kyari ya ke ba.

Ya ce, “Na tabbatar bai gudu ba, amma ban san inda yake ba a yanzu haka”

Yayin da ake tambayar jami’in hulɗa da jama’a na hukumar gidan gyaran halin Umar Abubakar ya ce Kyari bai ɓata ba.

“Har yanzu DCP Abba Kyari na hannun mu kuma babu abin da ya same shi” in ji shi

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet