Connect with us

Labarai

Harin Kuje: Jami’an tsaro sun cafke mutane 4 da ke bai wa ƴan bindiga bayanan sirri

Jami’an tsaro, sun yi nasarar kama wasu  mutane huɗu da ake zargin suna wajen kitsa harin gidan gyaran hali na Kuje dake birnin tarayya Abuja.

PRNigeria ta ruwaito cewa, wata majiya mai ƙarfi ta hukumar leken sirri ce ta tabbatar da cafke mutanen.

Haka kuma kafar yaɗa labaran ta ce, jami’an tsaro sun kama mutanen ne tare da samun su da na’urori da makamai da kuma tsofaffin wayoyin salula waɗanda ba sa yin amfani da Intanet.

Haka kuma rahotonni sun bayyana cewa ana ci gaba da gudanar da bincike tare da tattara rahotonni don gano waɗanda mutanen ke yi wa aiki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet