Connect with us

Ilimi

Yanzu-yanzu: Plateau Ta Kwace Lasisin Duk Makarantun Firamare, Sakandure Na Masu Zaman Kansu

Gwamnatin jihar Filato ta kwace lasisin dukkan makarantun Naziri, Furamare da Sakandare da ke aiki a jihar.

Kwamishiniyar ilimi ta jihar, (na sakandare), Elizabeth Wampum, ta bayyana hakan a wani taron manema labarai a ranar Alhamis din nan.

A cewar kwamishiniyar, an dauki matakin ne bayan gano cewa sama da makarantu masu zaman kansu 5000 ne ke gudanar da ayyukansu ba tare da lasisi ba.

Ta ce kashi 90% na makarantu masu zaman kansu a Filato ba sa bin tsari da ka’idojin gwamnati, inda ta ce kashi 85% na makarantun masu zaman kansu 495 da aka ba da lasisi a baya sun yi kasa a gwiwa.

Ta ce, “Wannan shine don sanar da jama’a cewa lasisin aiki na duk makarantun Naziri da furamare, karamar sakandure da babbar sakandure a jihar za su sake sabunta takardar shaidarsu.”

Sai dai kwamishiniyar ta ce an gudanar da atisayen ne domin duba yawaitar makarantu masu zaman kansu da ba su dace ba da kuma tallafawa wadanda ke gudanar da aiki bisa tsarin doka, domin a samu ilimi mai inganci ga kowa da kowa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet