Connect with us

Labarai

Tikitin Musulmi-Musulmi: Faston Cocina Baya Adawa Dani Kan Tinubu – Lalong

 

 

Babban Darakta a kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, Gwamna Simon Lalong na jihar Filato, ya bayyana cewa Fafaroma Francis ba ya adawa da shi a matsayin Darakta Janar na dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC. Bola Ahmed Tinubu.

Lalong ya ce har yanzu shi dan Katolika ne duk da shawarar da ya yanke na amincewa da jagorantar yakin neman zaben Musulmi da Musulmi na jam’iyyar APC.

Kungiyoyin da ke adawa da tikitin musulmi da musulmi sun cigaba da caccakar Gwamnan.

Wasu ma sun Caccake shi bisa hujjar cewa ya kamata ya shiga kungiyar masu kira da neman tikitin Musulmi da Kirista a APC.

Amma Lalong ya fada a ranar Laraba cewa bai damu ba.

Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da tambayoyi daga manema labarai na fadar shugaban kasa bayan ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Tuni dai Tinubu ya zabi tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa.

Yace; “A matsayinmu na Katolika, duk abin da muke yi, muna aika shawara ga Paparoma. Paparoma bai gaya mani cewa abin da nake yi ba shi da kyau a yarda da babban darakta ( tayin). A matsayinmu na Katolika, muna daukar wannan alkibla,” inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet