Connect with us

Featured

Najeriya Ba Za Ta Saka Baki A Saki Ike Ekweremadu Ba – Gwamnatin Tarayya

Daga Abdu Ado kofar Na’isa

Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta tsoma baki a shari’ar da ake yi wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Ike Ekweremadu a birnin Landan na kasar Birtaniya ba.

Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami SAN, wanda ya bayyana haka yayin wani taron manema labarai a fadar gwamnati, dake Abuja a ranar Alhamis.

Ya ce gwamnatin Najeriya na da al’adar rashin tsoma baki a duk wani lamari na shari’a na gida ko na waje.

Wannan matsayi, a cewarsa, zai ci gaba da tsayawa kan lamarin da ya shafi tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu a shari’ar da ake yi masa a kotun Burtaniya.

Da aka tambaye shi kan matakin da Gwamnatin Tarayya ta yi na sa baki a shari’ar da ta shafi Sanata mai wakiltar Enugu ta Yamma a Majalisar Dokoki ta ƙasa dangane da shari’ar da ake yi masa a Birtaniya, Malami ya ce, “Bai taba zama al’adar gwamnatin Najeriya ta tsoma baki kan wani abu na shari’a na gida ko na waje ba, kuma wannan shine matsayin gwamnati.

Kotun Birtaniya ta ci gaba da tsare Ekweremadu bayan kama shi kan zargin safarar sassan jikin ɗan Adam.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet