Labarai
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da kwamitin da zai kawo gyara kan matsalolin IPPIS
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da kwamatin da zai bibiyi tsarin biyan albashi na IPPIS da tsarin asusun bai daya TSA da kuma tsarin GIFMIS, domin magance matsal-tsalolin da ke tattare dasu.
Misnistan sadarwa fafesa Isa Pantami ne ya kaddar da kwamatin yau Juma’a a Abuja.
Ya ce, hukumomin da abi
un ya shafa zasu sa ido akan yacce kwamatin zai gudanar da aiyukan sa, domin samu sakamako mai kayau.
Ya ce, “Wannan kwamati zai yi aiki ne a matsaayin kwamatin fadar shugaban kasa wanda yake da alhakin sake duba kan tsarokan domin kara karfafa su da kuma magance matsalolin da ke tattare da su”
