Connect with us

Siyasa

Da ɗumi-ɗumi: Sha’aban Sharada ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC

Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Birnin Kano watau KMC Sha’aban Ibrahim Sharada, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa ADP.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa Sha’aban Sharada ya sauya jam’iyyar ne bayan da ya samu tikitin yi mata takarar gwamnan Kano a zaɓen baɗi.

Rahotanni sun bayyana cewa Sha’aban Ibrahim Sharada zai yi takarar ne tare da Rabiu Bako, a matsayin wanda zai masa mataimaki.

Haka kuma jaridar ta bayyana cewa, Wani makunsancin Sha’aban, da aka sakaye sunansa, ya tabbatar mata da rahoton sauya jam’iyyar tasa, kuma nan gaba kaɗan zai bayyana fitar tasa tare da magoya bayansa kafin karshen makon nan da muke ciki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet