Connect with us

Labarai

Majalisar Dokoki Ba Ta Da Wani Shirin Tsige Gwamna — Shugaban Majalisar

Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna Yusuf Zailani ya musanta labarin dake cewa ‘yan majalisar jihar sun fara wani yunkurin tsige gwamna Nasir El-Rufai kan zargin cin hanci da rashawa, kamar yadda AIT Live ta rawaito.

A wata sanarwa da kakakin majalisar ya fitar a ranar Lahadi, ya bayyana labarin a matsayin na hannun ‘yan adawa da makiya na ci gaban dangantakar da ke tsakanin majalisar da bangaren zartaswa na gwamnati a jihar.

Ya ce mawallafin labarin ya yi nisa ne don hana al’ummar jihar Kaduna ribar sharbar dimokuradiyya da suke amfana da kyakkyawar alaka ta aiki.

Zailani ya bayyana rahoton, wanda kuma ya ce dangantakar da ke tsakanin gwamnan da shi ta yi sanyi, a matsayin tunanin marubutan da watakila masu daukar nauyinsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet