Connect with us

Labarai

Gwamnatin Kano Za Ta Binciki Musabbabin Ambaliyar Ruwa a Jihar

Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamiti na musamman da zai bibiyi matsalar ambaliyar ruwa da ake fuskanta a kwanakin nan a cikin fadin jihar.

Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai Malam Muhammadu Garba ya fitar ranar Litinin din nan.

Muhammad Garba ya ce gwamnatin Kano ta damu kwarai da ambaliyar da ake samu wadda ta haddasa matsaloli masu yawa a cikin birnin Kano.

Ya ce an dorawa kwamitin alhakin nazartar hanyoyin da ke cikin birni da kuma mugudanan ruwa da kwatoci domin gyarasu a kuma gina wasu idan da dama

Haka kuma kwamitin zai duba gine-ginen da aka yi akan magudanan ruwa da sune ke haddasa ambaliyar.

Kwamishinan ya kuma jajantawa al’ummar da sukayi asara mai yawa sakamakon ambaliyar.

Ya kuma ce jama’a su kara yiwa gwamnatin hakuri a cewarsa za a dauki matakin da ya dace domin magance matsalar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet