Connect with us

Labarai

Wasu Jiga-jigan Jam’iyyar APC Sun Sauya Sheka Da Magoya Bayan Su

Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC a Sokoto sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.

Jaridar Daily Post ta ruwaito cewa, Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP a jihar, Hassan Sanyinnawal ne ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Juma’a.

Wadanda suka sauya sheka sun kasance jiga-jigan jam’iyyar APC na mazabar Dingyadi-Badawa a karamar hukumar Bodinga.

Sun hada da Sakataren Jam’iyar APC a Matsabar, Ummarun Hassan da Jami’in Hulda da Jama’a na Jam’iyar PRO, a yankin Barno Akamawa.

Sauran sun hada da Mataimakin Ma’aji Manu Abubakar, wakilai hudu, Shehu Abubakar, Sani Modi, Sunusi Imam da Bello Alhaji da magoya bayansu.

Ana shi bangaren, yayin da yake jawabi wurin tarban su Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Bello Goronyo ya yi alkawarin samar da daidaito a tsakanin dukkannin yayan jam’iyyar.

“Dukkanku a yanzu kun zama cikakkun ‘yan Jam’iyar PDP. Ina mai tabbatar muku da cewa za a yi muku daidai wa daida da daukacin mambobinmu a jihar,” kamar yadda NAN ta ruwaito

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet