Connect with us

Featured

Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirinta na yin ƙarin harajin kiran waya

Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirinta na yin ƙarin harajin kiran waya da sadarwar Internet.

Ministan Sadarwa da tattalin arzikin fasahar zamani Farfesa Isa Ali Pantami, ne ya bayyana hakan yau Litinin yayin taron ƙaddamar da kwamitin shugaban ƙasa kan kafafen sadarwa domin bunƙasa tattalin arziki ta hanyar fasahar zamani wanda aka gudanar a birnin tarayya Abuja.

Farfesa Pantami, ya ce, fannin sadarwar zamani ya jim cikin haraje-haraje don haka bayan nazari sosai ya sanya aka dakatar da sabon shirin na gwamnatin tarayya.

Haka kuma ya ƙara da cewa dama tun da fari shi ba ya goyon bayan sabon tsarin la’akari da yadda sadarwar za ta ƙara tsada.

A kwanakin baya ne dai, gwamnatin tarayya a ƙarƙashin ofishin kasafin kudi na tarayya ta sanar da ƙudurinta na yin ƙarin haraji a ɓangaren sadarwar zamani daga baɗi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet