Connect with us

Labarai

Ba A Ga Tinubu Ba A Wajen Sanya Hannu Yarjejeniyar Zaman Lafiya Na Yan Takarar Shugaban Kasa

 

 

A yayin da aka fara yakin neman zaben 2023 a hukumance, ‘yan takarar shugaban kasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja, shedkwatar siyasar kasar nan.

Shugaban kwamitin zaman lafiya na kasa kuma tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Abdusalami Abubakar, ya yi kira ga jam’iyyun siyasa 18, da ‘yan takararsu na shugaban kasa, da masu magana da yawunsu da su dage wajen yakin neman zabe da ya shafi batutuwan zaman lafiya, domin tuni labaran karya da bayanan karya ke haifar sabanin da ba zai haifar da da mai ido ba. yana iya yin barazana ga gudanar da babban zaben shekarar 2023 cikin kwanciyar hankali.

Wasu mambobin kwamitin zaman lafiya na kasa a shirin sun hada da Bishop Hassan Kukah, John Onayeikan, John Momoh, Aliko Dangote, da kuma Alhaji Sa’ad Abubakar babban Sufeto Janar na ‘yan sanda, Usman Baba, da dai sauransu.

Wasu daga cikin ‘yan takarar shugaban kasa a wajen taron sun hada da Peter Obi na Labour Party, Atiku Abubakar na PDP, Rabiu Kwankwaso na NNPP, Omoyele Sowore na African Action Congress.

Tashar talabijin ta Channels ta rawaito cewa, Sai dai Bola Tinubu na jam’iyyar APC bai halarci taron ba amma an ga abokin takararsa, Kashim Shettima a wurin. Haka kuma, an ga shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu a wajen taron.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet