Connect with us

Labarai

Jam’iyyar PDP Ta Kaddamar Da Yan Kwamitin Yakin Neman Zabenta Mai Mutane 600

Jam’iyyar PDP a ranar Larabar nan ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na 2023 mai wakilai 600 a Abuja.

Shugaban kwamitin kuma gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, ya bukaci mambobin jam’iyyar da su kai yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar zuwa sassa daban-daban na kasar.

Shugaban ya kuma ja hankalin ‘ya’yanta da su warware duk wata rigima ta cikin gida tare da yin aiki tukuru domin ganin zaben 2023.

Wadanda suka halarta a wajen kaddamarwar akwai dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da abokin takararsa, Ifeanyi Okowa.

Sai dai kuma wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP irin su Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo ba su halarta ba.

Wani babban abin al’ajabi a wajen taron shi ne kaddamar da wasu littatafai guda uku, wadanda tarihin tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ne.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet