Connect with us

Labarai

Ina jin takaici kan yajin aikin ASUU- Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce, yana jin damuwa dangane da yajin aikin da ƙungiyar Malaman jami’o’i ASUU ke yi na tsawon watanni.

Shugaban ya bayyana hakan ne a yau Asabar ta cikin jawabinsa na bikin cikar Najeriya shekaru sittin da biyu da samun ƴancin kai.

Haka kuma ya buƙaci ƙungiyar da ta janye yajin aikin da take yi tare da komawa bakin aiki, yana mai cewa gwamnatinsa za ta yi dukkan mai yiwuwa wajen magance matsalolin ƙungiyar.

Haka kuma ya bayyana damuwa bisa ci gaba da samun taɓarɓarewar harkokin ilimin manyan makarantu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet