Connect with us

Ilimi

An Kashe Malamai 10, An Yi Garkuwa Da Wasu 50 A Kaduna – ASUSS

 

 

Kungiyar Malaman Makarantun Sakandire (ASUSS) reshen Jihar Kaduna, ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe malamai kusan 10 tare da sace wasu kusan 50 a jihar.

Shugaban kungiyar ASUSS reshen jihar Kaduna, Ishaya Dauda, ​​wanda ya bayyana hakan, ya shawarci gwamna Nasir El-Rufai da ya yi amfani da duk wata hanya da za ta iya ganin an sako dukkan malamai da sauran wadanda ake tsare da su a sansanoni daban-daban a jihar.

Da yake zantawa da manema labarai a Kaduna ranar Larabar nan, a wani bangare na gudanar da bukukuwan tunawa da ranar malamai ta duniya na 2022 mai taken “Sauyin Ilimi ya Fara da Malamai”, ya koka da yadda aka kashe malaman Sakandare sama da 10 tare da sace wasu sama da 50. daga watan Janairu har zuwa yau a Kaduna kuma malaman da aka sace suna hannun masu garkuwa.”

A cewarsa, kungiyar na da cikakkiyar masaniya kan matsalar rashin tsaro da ke barazana ga zaman rayuwar ‘yan jihar Kaduna musamman a makarantu, inda ya bukaci gwamnatin jihar da ta dauki matakin kawo karshen wannan matsala.

Jaridar Daily Post ta rawaito cewa, Kungiyar ta bayyana cewa ita ma tana sane da kokarin da gwamnatin jihar ke yi na daukar jami’an ‘yan banga na jihar Kaduna domin kare makarantun daga hare-haren ‘yan ta’adda.

Ya yaba da kokarin Gwamna El-Rufa’i na gaggauta biyan albashin malaman makaranta, ya kuma bukaci gwamnan da ya tabbatar da gaggawar biyan ma’aikatan da suka yi ritaya albashi domin saukaka wa wadanda suka yi ritaya daga aiki.

Ya kuma yi kira ga Gwamna El-Rufai da ya saukaka wa mambobinsu karin girma da aka jinkirta tun shekarar 2020, inda ya ce ASUSS kamar kowace kungiyar kwadago ta samu tagomashi daga gwamnatin jihar Kaduna.

Ya kara da cewa kungiyar ASUSS tana aiki tare da ofishin shugaban ma’aikata, ma’aikatar ilimi ta jihar Kaduna, hukumar kula da malamai ta Kaduna da sauran masu ruwa da tsaki wajen tabbatar da kyautata jin dadin mambobinta ta fuskar daukar ma’aikata, karin girma da sauran walwala.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet