Connect with us

Labarai

Abba Gida-Gida: Ba Za Mu Sake Amincewa Da Zaben “Inconclusive” A Kano Ba

Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf (wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida), ya ce jam’iyyarsa da magoya bayansa ba za su amince da sake zaben da ba a kammala ba a zaben gwamna na 2023 a jihar.

Yusuf ya ce sun shirya tsaf domin zabe mai zuwa kuma sun himmatu wajen ganin sun yi yakin neman zabe da ya shafi al’amuran da ba su da mugun nufi, kmar ziyartar bokaye da zage-zage domin kada a zafafa harkokin siyasa a jihar.

Dan takarar da yake yiwa manema labarai jawabi a taron manema labarai a Kano ta bakin mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin-Tofa, ya ce ba kamar 2019 ba, a wannan karon ba za su amince da duk wata barazana ba, kuma za su tabbatar da cewa an kirga kuri’unsu don gudun jin wani lamari da bai dace ba.

Ya bukaci hukumomin tsaro da su kasance masu gaskiya da adalci ta hanyar gudanar da ayyukansu na al’umma ta hanyar samar da daidaito ga dukkan ‘yan takara.

Idan za a iya tunawa, gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya lashe zaben gwamna na 2019 bayan kammala wani zabe da akace bai kammalu ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet