Connect with us

Labarai

Hukumar kashe gobara ta ciro gawar Yaron da ya faɗa kududdufi

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani yaro Zayyanu Muhd, mai shekaru goma sha bakwai sakamakon nutsewa a wani kududdufi.

Hakan na ƙunshe ne ta a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar PFS Saminu Yusuf Abdullahi, ya fitar da yammacin yau Litinin.

Jami’in ya ce, iftila’in ya faru ne a kan titin gari Jajira da ke yankin ƙaramar hukumar Tofa.

Haka kuma ya ƙara da cewa, ” A jiya Lahadi 30 ga Oktoba, ofishin kashe gobara na ya samu kiran kiran gaggawa da misalin karfe 1:05 na rana daga Mahmud Ibrahim wanda ya ba mu rahoton faruwar wannan lamarin.”

“Lokacin da mutanen mu suka isa wurin da lamarin ya faru da misalin ƙarfe 1:23 sun, fito da yaron a cikin mawuyacin hali, inda daga bisani kuma aka tabbatar da mutuwarsa,” a cewar jami’in.

Haka kuma ya ce, Hukumar ta mika gawarsa ga Baturen ƴan sanda na Bachirawa Uba Shehu, inda kuma suke ci gaba da gudanar da bincike kan lamarin.

Wannan dai na zuwa ne kimanin kwanaki biyu da hukumar ta fito da gawar wani dattijo mai shekaru arba’in da biyar wanda ya rasa ransa sakamakon faɗawa rijiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet