Connect with us

Labarai

Kotu Ta Soke Zaɓen Fitar Da Gwani Na Jam’iyyar APC A Jihar Nasarawa

 

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lafiya a ranar Laraba, 2 ga Nuwamba, 2022, ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, na shiyyar Nasarawa ta Yamma, wanda ya samar da Arc. Shehu Tukur a matsayin dan takarar jam’iyyar.

A baya dai Barr Labaran Magaji ya maka jam’iyyar APC da Tukur wanda ake ganin ya lashe zaben, inda ya ce an samu sabani wajen gudanar da zaben wanda ya baiwa Tukur takara

Da take yanke hukuncin, alkalin kotun, Mai shari’a Nehezina Afolabi, ta sanar da soke zaben tare da umurtar APC da ta sake gudanar da sabon zabe nan da makonni biyu.

Alkalin ya kuma ba jam’iyyar umarnin yin amfani da sahihan jerin sunayen wakilai da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tabbatar a yayin gudanar da sabon zaben.

Da yake mayar da martani kan hukuncin, Lauyan mai shigar da kara Barr Ghali Ahmed, ya bayyana gamsuwarsa da hukuncin, inda ya ce kotun ta yi la’akari da dukkan batutuwan da mai kara da wanda ake kara suka gabatar kuma ta yanke hukuncin da ya dace da duka biyun jam’iyyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet