Connect with us

Labarai

Kotu ta umarci A.A Zaura lallai ya gurfana a gabanta

Wata babbar kotu tarayya da ke birnin Kano, ta umarci ɗan takarar kujerar sanata Kano ta tsakiya na jam’iyyar APC mai mulki Abdulsalam Abdul Karim da aka fi sani da A.A Zaura, da ya gurfana a gabanta bisa zargin da ake masa na zambar Dalar Amurka miliyan ɗaya da subu ɗari uku.

Hukumar EFCC ce ta shigar da kara kan A.A Zaura bayan an zarge shi da samun kuɗaɗen ta hanyar da ba su dace ba.

Alkalin kotun Muhammad Nasir-Yunusa da ya bukaci Zaura ya gurfana a gabansa a ranar 5 ga watan Disamba, ya bada wannan umarni ne bayan sauraron karar da aka shigar kan dan takarar.

Alkali kotun Nasir Yunusa ya ce dole ne a ji daga bakin Zaura kafin a dau mataki na gaba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet