Connect with us

Labarai

Kano: Gobara ta tashi a kasuwar kayan masarufi ta Singa

Wata gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa wadda ke ƙwayar birnin Kano.

Da misalin ƙarfe 11:00 na safiyar Talatar makon an ne labarin tashin gobarar ya fara yaɗuwa inda zuwa lokacin fitar da wannan labari jami’an hukumar kashe gobara suka kai ga nasarar shawo kan wutar wadda ta tashi a wani bene na kasuwar a kan titin Ado Bayero da ke cikin kasuwar.

Baya ga jami’an hukumar kashe gobara ta jihar Kano da jami’an hukumar kashe gobara ta ƙasa, ka fannoni masu zaman kansu ma sun tura da motocinsu na kashe gobara domin kai ɗauki.

Sai dai har kawo yanzu ba a kai ga kammala tantance asarar da aka yi sakamakon gobarar ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet