Connect with us

Labarai

Gwamnatin Buhari Ta Kwato Dala Biliyan Guda Da Aka Wawure — Minista Malami

Gwamnatin tarayya ta ce ta samu nasarar kwato dala biliyan daya ($1,000,000,000) tun bayan hawan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a watan Mayun 2015 zuwa yau.

Babban Lauyan Gwamnatin tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami ne ya bayyana hakan a ranar Larabar nan bayan taron Majalisar Zartaswa ta tarayya da Buhari ya jagoranta a fadar gwamnati.

Babban lauyan ya yi nuni da cewa, kadarorin da aka kwato, da aka tura zuwa sassa daban-daban na tattalin arzikin kasar musamman don magance matsalar fatara, sun yi tasiri matuka kan matakan talauci da tattalin arzikin kasar nan.

Dangane da wannan batu, ya bayyana cewa majalisar ta amince da daftarin dabarun yaki da cin hanci da rashawa domin karfafa yaki da masu sata a kasar.

Hakazalika, Malami ya bayyana damuwar gwamnatin tarayya game da yadda ake tafka kura-kurai a kasafin kudi.

Gidan talabijin na Channels ya rawaito cewa, Inda ya ce za a binciko matakan da suka dace don magance matsalar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet