Connect with us

Labarai

Gwamna Ganduje ya yiwa Madari ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyarsa

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Kano Alhaji Labaran Abdul Madari, bisa rasuwar mahaifiyarsa Hajiya Rabi Abdul.
Gwamnan ya miƙa ta’aziyyar tasa ne ta cikin wata sanarwa wadda babban Sakataren yada labaransa Malam Abba Anwar ya fitar da yammacin yau Juma’a.
 Ta cikin sanarwar gwamnan ya yaba wa marigayiyar bisa yadda wajen haɗa kan iyalanta tare da haɗa ƙaƙƙarfan zumunci.
Ka zalika Bayan bayyana kaɗuwarsa bisa rashin nata, gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kuma buƙaci iyalan marigayiyar da su yi koyi da kyawawan  halayenta kasancewarta uwa tagari da ta sadaukar da rayuwar ta wajen tarbiyyantar da ƴaƴanta.
Sanarwar ta kuma ruwaito cewa “A madadin gwamnati da al’ummar jihar Kano, muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga Shugaban masu rinjaue na majalisar dokoki ta Jiha, Hon Labaran Abdul Madari tare da dukkan ƴan uwansa bisa wannan babban rashi da muka yi.”
 “Kuma muna fata tare da addu’ar Allah Subhanahu Wata’ala ya jiƙanta da rahama ya kuma sa ta a Jannatul Fiddaus, Ya gafarta mata dukkan kurakuranta,” a cewar sanarwar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet