Connect with us

Labarai

Ministan lantarki ya bai wa kamfanin NNPC lasisin samar wa Maiduguri wuta Megawatt 50

Ministan Lantarki na ƙasa Engr. Abubakar D. Aliyu ya bai wa kamfanin man fetur na ƙasa NNPCL lasisin gudanar da aikin sabuwar tashar hasken lantarki mai amfani da gas da za ta samar da kimanin megawatt 50 na makamashin lantarki a Maiduguri babban birnin Jihar Borno.

Yayin miƙa lasisin ga kamfanin NNPCL yau Juma’a a ofishinsa, ministan ya ce, gwamnatin Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ta dukufa wajen ganin ta kawo ƙarshen matsalar wutar lantarki a Nijeriya.

Haka kuma ya ƙara da cewa gwamnatin za ta yi hakan ne ta hanyoyi da suka haɗa da ba da tallafi ga kamfanonin da suke da ƙudirin ba da gudunmawa ta hanyoyin samar da wutar lantarki a  faɗin Nijeriya.

BBC ta ruwaito cewa, Tashar wadda tuni ake aikin gina ta, za ta ƙara yawan wutar lantarkin da birnin ke samu musamman bayan matsalolin da aka fuskanta na lalata tashoshin lantarki da ake zargin mambobi ƙungiyar tada ƙayar baya ta Boko Haram da yi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet