Connect with us

Labarai

Wata Gobara Ta Kone Kayayyaki Na Miliyoyin Naira A Kasuwar Onitsha

Wata gobara da ta tashi da sanyin safiyar ranar Litinin din nan ta kone da turaruka, kayayakin mata, kayan kwalliya da shaguna a kan titin Kano kusa da babbar kasuwar Onitsha a Anambra.

Kamfanin dillancin labarai na Kasa NAN ya ruwaito cewa gobarar wacce aka ce ta tashi ne da misalin karfe biyu na dare ta lalata kayayyaki da kadarori na miliyoyin naira.

Mista Martin Agbili, Daraktan hukumar kashe gobara na jihar, ya ce an shawo kan gobarar.

“An shawo kan lamarin, an shawo kan matsalar gobara.”

“Kadarori masu yawa sun kone kuma sun yi hasara a gobarar saboda yanayin kayayyakin da ake sayar da su a yankin, wanda ya taimaka wajen yadawar wutar cikin sauri,” in ji shi.

A cewarsa, gobarar ba ta shiga cikin babbar kasuwar Onitsha ba, don haka ya bukaci mazauna yankin da su daina ta’azzara lamarin.

Daraktan ya ce an fara bincike don gano musabbabin tashin gobarar. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet