Connect with us

Labarai

Kotu Ta Aike Da Shugaban jam’iyyar APC A Kano Gidan Yari

 

Wata kotun majistare da ke zamanta  Kano karkashin jagorancin mai shari’a Faroukh Ibrahim Umar ta yanke wa shugaban jam’iyyar APC na mazabar Yautar, Aminu Ali hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari bisa laifin mallakar katinan zabe guda 367 ba bisa ka’ida ba.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, a watan Oktoba ne aka kama Ali da laifin karbar katin zabe daga wasu mutane daban-daban a karamar hukumar Gabasawa, kuma ya hada baki da wasu ‘yan jam’iyyarsa wajen aikata laifin.

Kotun ta yanke wa wanda ake tuhuma hukuncin ne bayan ya amsa laifuka biyu da ake tuhumarsa da su, wadanda suka saba wa sashe na 22 (a) na dokar zabe, na shekarara 2022 da aka yi wa kwaskwarima.

Sai dai alkalin kotun ya baiwa mai laifin zabin biyan tarar Naira 500,000 kan laifin farko.

Kotun ta yanke masa hukuncin daurin watanni shida tare da zabin biyan tarar N50,000 bisa laifin hada baki, wanda ya sabawa sashe na 97 na kundin laifuffuka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet