Connect with us

Labarai

‘Yan Sanda Sun Cafke Tare Da Fara Binciken Jami’in Da Ya Kashe Wani Mutum

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, a ranar Larabar nan, ta tabbatar da kama wani sufeton ‘yan sanda na sashin Ajah, tare da tsare shi bisa kashe wani mutum mai suna Gafaru Buraimoh da ke zaune a rukunin gidaje naHappy Land Estate, a Ajah.

A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin ya fitar ya bayyana cewa, an fara gudanar da cikakken bincike kan lamarin wanda ya ce ya faru ne da misalin karfe 11:30 na daren ranar Talata.

A cewar Hundeyin, jami’in da ke da alhakin harbin ya “an makaminsu nan take kuma an tsare shi.”

Yayin da take jajanta wa iyalan mamacin, kakakin ta tabbatar wa jama’a cewa za a kawo karshen binciken da ake yi kan lamarin “nan bada jimawa ba cikin gaggawa”.

A cewar shaidun gani da ido, lamarin ya faru ne da safiyar Laraba a gaban ofishin ‘yan sanda na Ajiwe, da ke Ajah.

An tattaro cewa a lokacin da jama’a suka taru domin yiwa jami’an ‘yan sandan tambayoyi, inda suke daukar hotuna da yin bidiyo, jami’an sun yi bukaci da a ba su wuri wanda ta kai su ga harba barkonon tsohuwa kan fararen hula da suka firgita.

Gidan talabijin na Channels ya rawaito cewa, Hotunan bidiyo da aka yada a shafukan sada zumunta sun nuna masu tafiya a kasa suna yin maganganu a kan wata babbar hanya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet