Connect with us

Labarai

Tawagar Kamfen Na PDP Da Mabiya Sun Makale Yayin Da Aka Rufe Filin Jirgin Sama

 

Sama da mambobin jam’iyyar PDP 100 ne suka makale a filin wasa na Yakubu Gowon da ke Jos, babban birnin jihar Filato bayan kammala taron yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar a jihar a ranar Talata.

Daga cikin wadanda suka makale har da sakataren jam’iyyar PDP na kasa Umar Bature. Haka zalika akwai jami’an tsaro da ke aiki kai tsaye tare da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da kuma ‘yan jarida.

An dai ce an dauke Atiku da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na PDP zuwa filin jirgin sama jim kadan da kammala taron. Kimanin mintuna 30 kenan, dan takarar jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar suka hau suka bar jihar.

Duk da haka, jim kadan bayan haka, siginar hasumiya ta filin jirgin ta dauke. An tattaro cewa wani jirgin da zai sauka bai iya sauka ba sai aka tilasta masa komawa baya.

Wani ma’aikacin filin jirgin ya bayyana cewa ma’aikatan sun samu umarnin rufe wurin da misalin karfe 5:30 na yamma, inda ya ce babu wata bukata da jam’iyyar PDP ta yi na kara wa’adin.

Wasu ‘yan jam’iyyar PDP sun yi zargin cewa hakan na iya kasancewa da alaka da siyasa inda wani dan jam’iyyar PDP, Justice Abraham ya zargi jam’iyyar APC da bayar da umarnin rufe filin jirgin.

Jaridar Solacebace ta rawaito cewa, Amma bayan awanni uku, siginar hasumiyar ta dawo. Jirage biyu ne suka isa filin jirgin domin kwashe fasinjojin da suka makale zuwa Abuja.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet