Connect with us

Addini

Hisbah Tayi Nasarar Tarwatsa Wani Auren Jinsi Da Aka Shirya Ɗaurawa A Kano

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar dakile auren da aka shirya daurawa a tsakanin, Mujahid da Abba wadan da ake zargi da “Yan daudu ne.

Wata majiya ce mai karfi ta sanar da hukumar Hisbah, Bikin Auren Wanda a ka shirya Yi a Daren ranar Litinin, a Wani gidan Event Center da ke bayan, Dogon Banki a Birnin Kano.

Dakarun Hukumar Hisbah sun Sami nasarar kama “Yan mata 15 da samari 4 ciki har da Mai gidan Event Center din, da wata budurwa Mai suna Salma wacce ake zargi da kitsa bikin domin ya yi kama da bikin birthday.

Da ya ke Ganawa da “Yan mata da Dakarun Hisbah su ka Kamo, Babban kwamandan hukumar Hisbah, Dr. Harun Muhd Sani Ibin sina ya Yi jawabi Mai ratsa jiki dangane da yadda iyaye ke yin wasarere da Amanar da Allah ya Danka musu wajen kula da tarbiyyar ya’yan su.

Babban kwamandan hukumar Hisbah ya ba da Umarnin a gayyato iyaye ko makusanta wadannan Yan mata masu karancin shekaru, Wanda aka Kamo, domin sanar da su halin da ƴaƴansu ke ciki.

Hukumar ta ce zata dauki matakin ladabtar da masu gidan Event Center a gaban hukumar da ta kamata domin su girbi abinda su ka shuka.

Ibin sina ya ce duk da Rashin Nasarar Kamo Yan daudun, wadan da su ka, shirya yin auren zoben a tsakanin su, ya ce Dakarun Hisbah za su ci gaba da sa Ido har sai an Kai ga Nasarar da ake so na dakile dukkan nau’ika kan aikata badala a jihar Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet