Uncategorized
Rashford ya Rattaba Hannu a Manchester united
Atakan kungiyar kwallon kafa na Manchester united Marcus Rashord yasanya Hannu bisa sabon kwantiragi a Manchester United Wanda zai kaishi zuwa kakar wasa ta 2024
Anbada rahotan sabon kwantiragin a duk sati zai dinga daukar £250,000 wannan garabasar ce yasan yashi yahaura dukkanin Dan wasa Mai buga gasar premier kamar yanda jaridar independent ta rawaito
Dan wasan gaban yafara daga kungiyar ta united Academy daganan Kuma yafara bugawa kasar sa wasa inda Acikin wannan watan sukaje wasan kwata final agasar cin kofin duniya ta kasar Qatar
