Connect with us

Labarai

Shugaban Jam’iyyar APC Na Kano Ya Bukaci ‘Yan Sanda Su Kama Abba Gida-Gida

Shugaban jamiyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya bukaci rundunar an sanda ta gaggauta kama dan takarar gwamna na jamiyyar NNPP Abba Kabir Yusif.

Abdullahi Abbas ya bukaci hakan bayan ya zargi dan takarar gwamnan da hannu wajen farfado da siyasar daba a yankin unguwarsa.

Ya kuma zargi Abba Gida gidan da mayar da gidan sa wani dandali nay an dabar siyasa, wadanda suke zama barazana ga zaman lafiyar jihar Kano.

Ya ce sanadiyyar hakan ya sanya da dama cikin makotan sa yin kaura zuwa wasu yankunan na daban, domin dai gudun abinda kaje ya zo sakamakon yadda suke ci gaba da zama a tunzure.

Abdullahi Abbas ya ce wannan na daga cikin dalilan da suka sanya ya bukaci a kama shi Abba gida gidan, domin kuwa rashin kama shi zai iya zama silar ballewar rikici a jihar Kano daya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet