Connect with us

Labarai

Nan Ba Da Jimawaba Matsalar Wutar Lantarki Da Ruwan Sha Zasu Zama Tarihi A Kano – Ganduje

 

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yace nan ba da jimawa ba matsalar karancin wutar lantarki da ruwan sha zata zo karshe a jihar kano.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a yammacin yau Asabar yayin da ya kai ziyarar aiki sabuwar tashar wuta ta Tiga da kuma Tamburawa.

Ya ce dukkanin muhimman ayyukan samar da wutar kawo yanzu ya kammala, inda ya bayyana cewa tashoshin biyu zasu fara aikin gwaji a cikin watan Junairun badi.

Gwamnan ya kuma ce idan aikin ya kammala dukkanin titunan dake birnin Kano zasu kasance cikin haske a kowanne lokaci, haka kuma unguwanni zasu rika samun ruwa.

Gwamnan yace baya ga samar da ingantacciyar wuta da kuma tsaftatatacen ruwa aikin zai kuma saukakawa gwamnati wajen makuden kudaden da take kashewa don tafiyar da gidan ruwan dake Tamburawa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet