Connect with us

Ilimi

Wata Gobara Ta Tashi A Wani Dakin karatu Na Kwalejin Shari’a Ta Kano

 

Wata gobara ta tashi a kwalejin ilimi da koyar da shari’a shari’a ta Legal Kano, wanda wutar ta tashi a dakin karatu na Abdullahi Umar Ganduje Teatre.

Wani matashi da ya ganewa idonsa abun da ya faru ya ce sun zo wajen ne don za su gudanar da taron sada zumunci.

Ya ce wutar ta fara kamawa ne daga cikin wata kujera a dakin inda daga bisani kuma ta kama a sauran kujeru.

Suma wasu da abun ya faru akan idano su bayyana cewa wutar ta tashi ne lokacin suna zaune kuma sun yi kokarin neman abun kashewa.

Sun ce daga baya jami’an hukumar kashe gobara suka zo wajen domin bayar da agajin gaggawa akan gobarar.

Jaridar Alkiblah ta tuntubi kakakin hukumar inda ya tabbatar da tashin wutar amma ya ce yana kan hanyar zuwa wajen daga bisani zai yi karin haske akan lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet