Connect with us

Labarai

Wata Kotu Ta Yankewa Wani Mutum Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

A ranar Alhamis ne wata babbar kotu a Kano ta yanke wa wani Sagiru Abdullahi mai shekaru 29 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin daba wa kishiyar mahaifiyarsa Zainab Dan’azumi mai shekaru 55 wuka har lahira.

A baya dai kotun ta samu Abdullahi dan unguwar Kurmawa Quarters Kano, bisa tuhumarsa da laifin kisan kai.

Mai shari’a Aisha Mahmoud, ta bayyana cewa masu gabatar da kara sun tabbatar da shaidu ba tare da wata shakka ba, kuma ta yanke wa wanda ake tuhuma hukuncin kisa.

Tun da farko lauya mai shigar da kara, Mista Tijjani Ibrahim, ya shaida wa kotun cewa Abdullahi ya aikata laifin ne a watan Yunin 2014 a Kurmawa Quarters da ke Kano.

Ya ce wanda aka yankewa hukuncin ya sassari matar da adda k a wurare da dama da ya kai ga mutuwar ta a ranar da akai magana.

“An garzaya da wadda aka kashe zuwa asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano, inda likita ya tabbatar da rasuwar ta,” inji shi.

Ibrahim ya gabatar da shaidu biyar tare da gabatar da shaidu shida don tabbatar da tuhumar da ake yi wa Abdullahi wanda ya musanta aikata laifin.

Jaridar Solacebace ta rawaito cewa Abdullahi ya kira shedu hudu domin kare kansa. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet