Connect with us

Labarai

Katsina:Ƴan sanda sun kashe ƙasurgumin ɗan bindiga

Rundunar ƴan sandan Jihar Katsina, ta ce ta daƙile wani harin ƴan bindiga da aka kai Magamar Jibiya da Ƙaramar hukumar Jibiya duk a Jihar.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da jami’an hulɗa da jama’a na rundunar SP Gambo Isah,

Sanarwar ta ce, jami’an rundunar sun hallaka wani gawurtaccen ɗan bindiga yayin daƙile harin tare da ƙwace bindiga ƙirar AK 47 guda ɗaya da gidan harsasai guda huɗu da ke ɗauke da harsasai har guda casa’in.

BBC ta ruwaito cewa, ɗan bindigar da aka kashe ɗin sunansa Ibrahim Dangawo wanda ake zargin sa da kitsa wani hari da aka kai wanda ya yi sanadiyyar kashe wani DPO na Jibiya DSP Abdulkadir Rano.

“A jiya Litinin da misalin huɗu da rabi na yamma ne ƴan bindiga suka rinƙa harbi kan mai uwa da wabi inda suka kai hari kan wani shingen binciken ƴan sanda a Magama a kwanar Hirji a kan hanyar Jibiya”.

“Bayan musayar wuta da ƴan sandan suka yi da su, a nan ne ƴan sandan suka daƙile harin tare da ƙwace wasu makamansu”.

Haka kuma sanarwar ta ƙara da cewa mafi yawa daga ƴan bindigar da suka tsira daga harin sun arce ne da raunikan harbin bindiga.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet