Connect with us

Labarai

Gwamnatin Buhari za ta daina bada tallafin Fetur nan da watanni 5

Gwamnatin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ta tabbatar da cewa, za ta dakatar da biyan kuɗin tallafin man fetur daga ƙarshen watan Yunin bana.

Ministar Kuɗi Hajiya Zainab Ahmed ce ta bayyana hakan yayin da ta ke gabatar da ƙunshi kasafin kuɗin bana a Laraba makon nan.

Ta ce, gwamnatin tarayya ta keɓe kimanin naira tiriliyan 3 da biliyan 36 domin biyan tallafin a wata shida na farkon sabuwar shekarar nan ta 2023.

BBC ta ruwaito cewa, ministar ta bayyana cewa ɗaukar wannan mataki ya yi dai-dai da sanarwar da aka bayar tun a bara ta ƙarin wa’adin cire tallafin mai zuwa watanni goma sha takwas 18.

Haka kuma ta ce, kuɗin shigar da Najeriya ta samu zuwa Nuwamban bara, sun kai naira tiriliyan 6 da biliyan 5, wanda hakan ya nuna Najeriya ta samu ƙarin kashi 87 cikin 100 na hasashen abin da za ta samu a shekarar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet