Connect with us

Labarai

Borno: Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram 4 tare da tarwatsa sansanonin su

Dakarun bataliya ta 195 da ke sashe na 1 na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin gwiwar jami’an tsaron sa kai, sun yi nasarar hallaka ƴan ta’dda na Boko Haram su huɗu a yankin ƙaramar hukumar Mafa ta jihar Borno.

Rahotonni sun bayyana cewa, dakarun sun samu nasarar ne a ranar 5 ga wannan watan da muke ciki na Disamba.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, sojojin sun samu rahotonnin sirri ne kan ƴan ta’addan tare da kai musu samame a Karkut da ke yankin Kashobe.

Haka kuma ta ruwaito cewa, Wasu majiyoyi sun bayyana yadda aka tarwatsa sabbin sansanonin ɓata garin har guda shida tare da gano abubuwan fashewa da tarin makamai da wayoyin hannu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet