Connect with us

Labarai

Mawuyacin Halin Da Al’ummar Jihar Kano Suka Tsinci Kansu Na Rashin Kudi

 

Al’ummar jihar Kano a kwana biyun da suka gabata, sun tsinci kan su a wani matuwacin hali na fama da rashin kuɗi a hannu.

Yanzu haka dai da dama cikin al’umma na ci gaba da kokawa kan yadda kudin ke wahalar samuwa a bankuna.

Yanzu haka wasu masu sana’ar POS suma basu da kudin da zasu dinga gudanar da sana’ar ta su.

Wani mai sana’ar POS Abubakar Kawu mazaunin unguwar Hotoro ya ce suma bankuna idan sun je basa samun damar daukar kudin, ko da kuwa sun shiga cikin bankin da sunan su samu sababbi.

Yanzu haka dai bakin ATM dogon layi kuma kudi kadan yake bayarwa, yayin da masu POS suka koma tagumi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet