Connect with us

Featured

Atiku Abubakar Zai Ƙaddamar Da Makarantar Koyon Karatun Alƙur’ani A Jihar Kano

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu.

Wannan sanarwa ta fito ne ta bakin Sule Ya’u Sule, lokacin da yayi taron manema labarai a ranar Laraba a sakatariyar PDP dake kan titin Hadejia road.

Dr Sule ya bayyana cewar Atiku zai zo Kano ne da tawagar yakin neman zaben sa.

Dr. Sule Ya’u Sule

Haka kuma a yayin ziyarar zai buɗe makarantar Al’Quran maigirma a unguwar Gunduwawa wanda tsohon gwamnan Kano Sanatan Kano ta Tsakiya Malam Ibrahim shekarau ya gina.

Ya ƙara da cewa munufar wannan makaranta itace don koyar da Al’Qurani da karanta shi da kuma haddar sa cikin watanni shida.

“Hakan zai samar da haziƙan ɗalibai masu kananan shekaru maza da mata da kuma samun guraban karatu a jami’o’in kasar nan.”

Ya kuma ce a ƙalla Makarantar tana da dakunan kwanan dalibai kimanin 500.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet