Connect with us

Labarai

Ma’aikatan Gwamnati A Kano Za Su Sami Jinkirin Albashin Watan Junairu

Ma’aikatan Gwamnati a jihar Kano zasu sami jinkiri wajen biyan albashin watan Janairun 2023 da ya Gabata.

Hakan ya faru sakamakon Rashin ingancin Na’urar adana bayanai wato Server da ake fuskanta a wanann Lokaci, wanda ya ke da alaka da tsarin sauya wasu daga cikin kudaden kasar nan.

Dan haka ne sanarwar tayi Kira ga ma’akata na jihar Kano da su Kara hakuri domin kuwa bankin Unity Bank Yana kokarin shawo kan matsalar tare da neman afuwar ma’aikatan Jihar Kano.

Habibu Sani Yahya shi ne ya sanar da hakan a wata sanarwar da aka raba ta ga manema labarai, mai duake da sa hannun sa.

Yanzu dai ba iya ma’aikata ba kusan kowa ma na fama da matsalar karancin kudi a hannu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet