Connect with us

Featured

Hukumar JAMB ta ƙara wa’adin yin rijista

Sakamakon yadda ƴan Najeriya suka shiga tasku na ƙarancin Kudi da matsalar man Fetur, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta ƙara wa’adin rajistar jarrabawar wannan shekara zuwa mako ɗaya.

A wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Dakta Fabian Benjamin ya fitar ya ce zuwa ranar Talatar da ta gabata hukumar ta samu mutane 1,527,068 da suka yi rajistar jarrabawar, ciki har da ɗalibai 168,748 da suka nuna sha’awarsu ta yin jarrabawar gwaji wato Mock-UTME.

Ya ƙara da cewa hukumar ta faɗaɗa ƙarfinta, ta yadda take yi wa mutane 100,000 rajista a kowacce rana.

Hukumar ta ce ta ƙara wa’adin ne saboda wahalhalun da ɗalibai ke fuskanta wajen samun kuɗin rajistar, da kuma matsalolin amfanin da tsarin banki ta internet wajen sayen lambobin rajistar a yanar gizo.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet