Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya jajanta wa ƴan kasuwar Monday Market

Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana jajensa ga ƴan kasuwar Monday Market da ke birnin Maiduguri bisa iftila’in gobara da ta tashi a kasuwar.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Mallam Garba Shehu, ya fitar a yau Lahadi.

Ta cikin sanarwar, shugaba Buhari, ya kuma buƙaci mutane da su riƙa kula tare da yin taka tsan-tsan.

Haka kuma ta cikin sanarwar, shugaban ya ce, ya kamata mutane su ƙara kula sosai musamman a wannan lokaci da ake samun yanayin kaɗawar iska saboda barazanar haddasa gobara a dazuka da gidaje da gine-gine har ma da kasuwanni.

Haka kuma ya yaba da irin agajin gaggawa da gwamnan jihar Farfesa Babagana Zulum ya bai wa ƴan kasuwar da shagunansu suka ƙone bisa ba da bayar da umarni ga dukkan hukumomin tarayya da na jiha wajen ganin an taimaka wa mutanen da gobarar ta shafe su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet