Connect with us

Labarai

Da ɗumi-dumi: INEC ta ayyana zaɓen Tudunwada da Doguwa a matsayin bai kammalu ba

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta INEC, ta ce, za a sake zaɓen dan majalisar tarayya na mazabar Tudunwada da Doguwa bayan da ta ayyana shi a matsayin wanda ba kammalu ba.

INEC, ta sanar da wannan mataki ne a yau Laraba.

A cewar hukumar, ta soke akwatuna har guda goma sha uku waɗanda ke da kuri’u 6,917.

Idan za a iya tunawa dai Baturen zaɓen Farfesa Ibrahim Adamu ya ce, ya faɗi sakamakon da ya nuna cewa, jam’iyyar APC ta lashe zaɓe da kuri’u 39,732 sai kuma NNPP  34,718.

Wannan sakamako ne ya bai wa ɗan majalisar yankin Alhassan Ado Doguwa damar lashe zaɓen.

Sai dai daga bisani hukumar ta INEC ta cire sunan Alhassan Ado Doguwa cikin waɗanda suka lashe zaɓe inda kuma ta bayyana wannan mataki na sake zaɓen a nan gaba.

A ganawarsa da manema labarai a yau, Farfesa Ibrahim Adamu Yakasai, ya ce, za a sake zabe tsakanin NNPP da APC a Mazabu 13 da aka soke.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet