Connect with us

Labarai

Da ɗumi-dumi: INEC ta ɗaga zaɓen gwamnoni da ƴan majalisun jihohi

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta sanar da ɗaga zaɓen gwamnoni da ƴan majalisar dokokin jiha zuwa ranar 18 ga wannan watan da muke ciki na Maris

Hakan dai na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a daren yau Laraba mai ɗauke da sa hannun daranta na wayar da kan masu zaɓe na ƙasa Mista Festus Okoye.

Sanarwar ta ce, ɗaukar matakin ƙara kwanaki bakwai gabanin yin zaɓen ya samo asali ne bisa hukuncin da wata kotun ɗaukaka ƙara ta yi da ya ba ta  damar sake saita na’urar tantance masu zaɓe watau BVAS da aka yi amfani da su a zaɓen shugaban ƙasa.

Haka kuma hukumar ta ce hakan zai ba ta damar kwashe bayananta da ta tattara na zaɓen shugaban ƙasa zuwa wani rumbunta na daban kafin ta sake saita na’urorin domin samun damar yin zaɓen gwamnoni da na ƴan majalisun jihohi ba tare da matsala ba ba.

A baya dai hukumar ta INEC, ta tsaya gudanar da Zaɓen gwamnoni da ƴan majalisar dokokin jiha ranar asabar 11 ga watan da muke ciki na Maris watau makonni biyu bayan kammala na shugaban ƙasa da ƴan majalisar tarayya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet