Connect with us

Kasuwanci

NBA ta buƙaci Buhari ya aiwatar da hukuncin kotun ƙoli kan tsofaffin kuɗi

Ƙungiyar lauyoyi ta Najeriya NBA, ta yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari, kan ya hanzarta aiwatar da hukuncin da kotun ƙoli ta yi na sahale da ci gaba da yin amfani da tsofaffin kuɗi.

Ƙungiyar ta buƙaci hakan ne ta cikin wata sanarwa da shugabantar na ƙasa Yakubu Maikyau ya fitar yau litinin.

Sanarwar ta ce, al’ummar Najeriya sun kasance masu aminta da kuma yarda da ɓangaren shari’a, don haka rashin mutunta umarnin kotun ka iya haifar da koma baya ga harkokinta.

Idan za a iya tunawa dai tun a ranar 3 ga wannan watan da muke ciki na Maris ne kotun ƙoli ta yi hukuncin umartar ci gaba da yin amfani da tsofaffin kuɗi sakamakon ƙarar da wasu gwamnaonin jihohi suka shigar.

Sai dai har kawo yau ɗin nan Shugaba Buhari da CBN ba su magantu ba kan aiwatar da hukuncin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet