Connect with us

Labarai

Lauyoyin Jam’iyyar LP sun gana da jami’an hukumar INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta yi wani zaman tattaunawa da tawagar lauyoyin Jam’iyyar hamayya ta LP.

Hukumar ta INEC, ta bayyana hakan ne ta sahihin shafinta na Facebook a dai-dai lokacin da suke tsaka da ganawar a shalkwatar hukumar da ke birnin tarayya Abuja ƙarƙashin jagorancin shugaban Hukumar Farfesa Mahmood Yakubu.

Sanarwar, ta kuma bayyana cewa, an yi ganawar ne domin fara duba kayyakin da aka gudanar da zaɓen shugaban ƙasa ranar 25 ga watan jiya na Fabrairu.

Idan za a yi tunawa dai tun bayan bayyana Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaɓe jam’iyyun adawa na PDP da LP ke ƙalubalantar zaɓe har ma suka tanadi lauyoyi domin tsaya musu a gaban kotu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet