Connect with us

Labarai

Sarkin Kano ya jajanta wa ƴan kasuwar Singa bisa samun gobara

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP, ya jajanta wa ƴan kasuwar Singa bisa iftila’in gobara da ta tashi a kasuwar.

Sarkin ya jajanta wa ƴan kasuwar ne ta cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labarai na Masarautar Kano Abubakar Balarabe Kofar Na’isa ya fitar yau.

Sanarwar ta ce, “Mai Martaba Sarki ya nuna damuwarsa matuka a lokacin da ya samu labarin tashin Gobarar”.

Haka dai a cikin sanarwar, Alhaji Aminu Ado Bayero ya jajanta wa ƴan Kasuwar Kurmi da ta Rimi waɗanda su ma suka gamu da ifila’in gobara kwanakin baya.

Sanarwar ta ƙara da cewa “Sarki ya jajanta musu tare da nuna alhini da kuma yin addu’ar Allah ya kiyaye afkuwar hakan a gaba.”

Haka kuma ta cikin sanarwar, Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci ƴan kasuwar har ma da ƙungiyoyinsu da su ci gaba da yawaita yin adduo’o’i tare da ɗaukar matakan kare afkuwar irin wannan iftila’i a gaba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet