Connect with us

Siyasa

Kotun Daukaka Kara Ta Yi Watsi Da Bukatar Atiku Kan Duba BVAS

Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja a ranar Larabar nan ta yi watsi da wasu kararraki biyu da jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar suka shigar a kan hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), da zababben shugaban kasa, Mista Bola Tinubu da jam’iyyar APC.

A cikin karar farko mai lamba CA/PEC/13m/2023, Atiku da PDP sun bukaci kotu ta ba su izinin duba na’urorin tantance masu kada kuri’a ta (BVAS) da jami’an INEC suka yi amfani da ita.

A nasa bangaren, kudiri na biyu (daya bangaren) da aka shigar a ranar 14 ga watan Maris, ya bukaci kotu ta ba da umarnin a bayyana Atiku akan Tinubu da jam’iyyar APC ta hanyar maye gurbinsu, wato ta hanyar ba da takardar kotunsu ga ma’aikatan APC ko kuma a buga su a harabar su Sakatariyar APC ta kasa dake Abuja.

Sai dai kuma a lokacin da za a yi muhawara a kan kudirin, Lauyan Atiku da PDP, Mista Ifeanyi Iboko ya shaida wa kotun cewa ya shigar da karar dakatarwa dangane da bukatun biyu.

Jaridar Alkiblah ta rawaito cewa, Lauyan ya bayyana cewa ya janye kudirin ne saboda abubuwan da suka faru a baya-bayan nan sun riske su.

A wani takaitaccen hukunci da kotun daukaka kara ta yanke, ta yi watsi da kararrakin biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet