Connect with us

Uncategorized

Sporting Lisbon ta fidda Arsenal daga Gasar Europa

An kammala zagayen ‘yan 16 na gasar Europa, inda a yanzu kungiyoyi 8 suka samu damar tsallakawa zagayen dab da na kusa da na karshe a gasar.

Kungiyoyin da suka kai wannan mataki sun hada da Sporting Lisbon da Feyenoord da Juventus da Manchester United da Roma da Sevilla da Union Saint-Gilloise sai kuma Bayer Leverkusen.

Arsenal da aka saran zata tabuka abin azo a gani a gasar ta bana, ganin irin tagomashin da take samu wajen jagorantar gasar Frimiyar Ingila, Sporting Lisbon ta fidda ita daga gasar a bugun daga kai sai me tsaron gida.

A yau ne za’a hada yadda kungiyoyin za su hadu a matakin dab da na ku sa da na karshe da kuma zagayen kusa da na karshen na gasar.

A ranar 13 ga watan gobe ne kuma za’a yi karawa tafarko na zagayen, sannan a buga karawa ta biyu a ranar 20 duk dai a watan na goben.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet