Connect with us

Labarai

Zaɓen gwamnoni: Rundunar ƴan sanda ta sanya dokar takaita zirga-zirgar ababen hawa

Rundundar ƴan sandan jihar Kano, ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirgar ababen hawa da mutane jama’a da za ta fara aiki daga ƙarfe 12:00 na daren yau juma’a 17 ga watan Maris.

Hakan dai na ƙunshe ne ta cikin sanarwa da sabon Kwamishinan rundunar CP Muhammad Hussain Gumel ya fitar yau Juma’a.

Ya ce, sanarwar na a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen gudanar da zaɓen gwamna da ƴan majalisar dokokin jiha a gobe Asabar.

Haka kuma sanarwar ta ruwaito cewa, rundunar ta kammala shirye-shirye domin tabbatar da tsaro yayin zaɓen ta hanyar haɗa kai da sauaran takwarorinta na tsaro domin tabbatar da cewa an samu zaman lafiya.

Rundunar ta cikin sanarwar, ta kuma hana sanya duk wata alamar jam’iyyar siyasa a wajen zaɓe tare da haramta wa ƙungiyar ƴan sintiri ta Vigilante da jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA shiga harkokin zabe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet