Connect with us

Labarai

Gwamnatin Tarayya Zata Gurfanar Da Tukur Mamu Kan Tuhume-Tuhume 10 Da Suka Shafi Ta’addanci

 

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da Mista Tukur Mamu, tsohon mai sasanta rikicin ta’addanci a gaban kuliya, a kan tuhume-tuhume 10 da suka shafi bayar da tallafin ta’addanci da dai sauransu.

Mamu, wanda ofishin babban lauyan gwamnatin tarayya (AGF) a madadin gwamnatin tarayya, zai gurfana a gaban mai shari’a Inyang Ekwo na wata babbar kotun tarayya dake Abuja.

Jaridar Alkiblah ta rawaito cewa mai shari’a Nkeonye Maha na wata kotu da yar uwarta a ranar 13 ga watan Satumbar 2022, ta baiwa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) izinin tsare tsohon mai sasantawa yan ta’addan na tsawon kwanaki 60. Ya ba da damar kammala bincike kan Mamu, wanda ya jagoranci tattaunawa da ‘yan ta’addan don sako fasinjojin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna da aka yi garkuwa da su a watan Maris 2022.

Darakta mai shigar da kara na gwamnatin tarayya, Mista M.B. Abubakar ne ya sanya hannu a takardar. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet